Masu-gudu-su-gudu: Hukumomin tsaro da bincike sun far wa gidan Namadi Sambo. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Jami’an tsaro na yan sanda da kuma yan sandan farin kaya watau DSS tare kuma da wasu jami’an na hukumar nan mai yaki da laifukan cin hancin da rashawa watau Independent Corrupt Practices and other related offences Commission (ICPC) sun dira […]
The post WATA SABUWA!! HUKUMOMIN TSARO DA BINCIKE SUNYI SHIGAR BAZATA GIDAN NAMADI SAMBO appeared first on MUJALLARMU.