Duk atashin da yasan yana da raayin shiga wannan shiri na Npower da yasan har yanzu bai shigar da sunansa ba toh Sauran kwanaki goma a rufe shirin na Npower. Muna kira ga matasan arewa da mu tashi tsaye wajen cika form din domin kasancewa cikin wadanda zasu amfana da wannan shirin na Npower. Allah […]
The post [NEMAN AIKI] SAURA KWANAKI 10 A RUFE SHIRIN NPOWER appeared first on MUJALLARMU.