Kamal Saidu Dansadau Babu mai iya hana barayin Gwamnati sata a Najeriya sai Talakawa Nasan da dama Jama’a zasu iya yadda da wannan furuci nawa idan suka karantan cikakken bayanin nan nawa musamman idan basu saka son zuciya ba. A najeriya an dade ana cin zarafin talaka, ana yi masa abunda ake so musamman bayan […]
The post [Ra’ayi] Hanyoyin maganin barayin Gwamnati a Najeriya appeared first on MUJALLARMU.