An yankewa wani hukuncin rai-da-rai kan yawaita tusa a masallaci. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Rahotanni dake zuwa mana sun nuna cewa wani alkalin Kasar Pakistan ya yanke ma wani matashi mai suna Mohammed Al-Wahabi mai shekaru 33 a duniya hukuncin daurin rai-da-rai,an yanke wa matashin hukuncin ne sakamakon yawan tusa da ya yi har sau 17 […]
The post ABIN AL’AJABI: AN YANKEWA WANI MUTUM HUKUNCIN DAUREN RAI DA RAI SABODA YAYI TUSA A MASALLACI appeared first on MUJALLARMU.