DANDALIN KANNYWOOD: ZAN DAINA RAWA DA WAKA A FIM-INJI ALI NUHU
Jarumi Ali Nuhu Yace Zai Daina Rawa Da Waka a Fina Finan Hausa. Fitaccen mai shirya fina-finan Hausa Ali Nuhu Mohammed yace zai daina rawa da waka a fina-finan Hausa idan lokaci ya yi....
View Article[MAGU DA YAN MAJALISA] WA KAKE GOYON BAYA?
Kamal Saidu Dansadau Bayan tsawon lokaci Shugaban Hukumar EFCC Ibrahim Magu na fuskantar kalubale daga wajen yan Majalisa inda har yanzu suke kokarin ganin cewa sun cire shi daga ofishin nashi. Shin...
View ArticleHADA HADAR YAN WASAN KWALLON KAFA] DUBI YAN WANSAN DA BARCELONA, MADRID,...
Real Madrid ta fara tattaunawar sirri da dan wasan tsakiya na kungiyar kwallon kafa ta PSG mai suna Marco Verratti, dan shekaru 24 domin yiwuwar dawo warsa kulob din. Barcelona, ta ware fam miliyan £22...
View Article[ABUNDA SHA’AWA] YANDA WANI SAURAYI YA SAMU ARZIKI DA WANKI DA GUGA
shafi’u yaro ne da aka Haifa a garin sokoto yana da shekara ashirin da biyar a duniya shafi’u ya shahara a sana’ar wanki da guga Inda yake da yara a kasan sa sama da shida acikin su uku na da iyali...
View Article[RAAYI] BABU ADALCI GA KIRAN YAN NAJERIYA DABBOBI DA AISHA BUHARI TAYI
Kwana kin baya Sanata Shehu Sani yayi wani arashi ga wasu yan siyaya inda ya bayyana bacin ransa akan irin yaudarar shugaba Buhari da suke dan Ganin yana jinya. A cikin bayanin sa ya kira shugaba...
View ArticleNI DA MIJINA Darasi na Farko
*💞NI DA MIJINA GRP*💞 _Kin fito toilet da tawul a kirjinki kina share jinkinki sai kika ji mijinki yayi sallama gabadaya kika rude wai ke bakiya san ya ganki haka. Wai ke nan kunya ganinki haka kike...
View ArticleMAHIMMAN LOKUTAN DA YAKAMATA MUTANE SUDUNGA CIN A BINCI
wato mahimman lokutan sune kamar haka…………………………………………………………….? DA SAFE ?……kana tashi da minti talalati kaci abinci kamar misalin karfe bakwai ko takwasba sai goma tayi ba haka ya kamata kadinga yi ko...
View ArticleAMFANIN ZUMA GUDA GOMA 10
lallai zuma tana da amfani kamar haka……………………………………………………………….? tana kashi kwayar cutar bakteriya da fungas tana warkar da ciwo ko gyambo idan ana shafawa tana taimako ga maimura da tari ko atishawa...
View ArticleNI DA MIJINA Darasi na Farko
*💞NI DA MIJINA GRP*💞 _Kin fito toilet da tawul a kirjinki kina share jinkinki sai kika ji mijinki yayi sallama gabadaya kika rude wai ke bakiya san ya ganki haka. Wai ke nan kunya ganinki haka kike...
View Article[MAGU DA YAN MAJALISA] WA KAKE GOYON BAYA?
Kamal Saidu Dansadau Bayan tsawon lokaci Shugaban Hukumar EFCC Ibrahim Magu na fuskantar kalubale daga wajen yan Majalisa inda har yanzu suke kokarin ganin cewa sun cire shi daga ofishin nashi. Shin...
View ArticleMECECE ILLAR AURAN MATAR DA TA GIRMI MUJIN TA
Matasan Arewa na da wata al’ada ta tsangamar matashin da ya auri matar da ta fi shi shekaru, ba don komai ba sai don suna ganin ba zai samu yadda yake so a matsayinsa na maigida wanda akalar auren ke...
View ArticleILLOLIN BASIR MANYA GUDA BIYAR, da alamomin sa
zahiri basir cutane me mutukar illa ga jikin dan adam sannan yana da alamomi kamar haka. za kaji cikin ka na kumbura kana tusa mai wari za kaji maranka na yawan daurewa za kaji in kayi kashi duburan ka...
View ArticleMasana Na Yunkurin Samar Da Maganin Cutar Mantuwa
Sakamakon kididdigar wata kungiya mai fafutukar kariya ga cutar mantuwa, mai suna ‘Alzheimer’ a turance, sun iya gano cewar, kimanin mutane sama da milliyan arbain da hudu na dauke da wannan cutar a...
View ArticleChelsea Da Real Madrid Sun Cimma Yarjejeniya
A bangaren hada hadar ‘yan wasan kwallon kafa na duniya kuma, kungiyar kwanlon kafa ta Liverpool, ta shaida wa kungiyar Barcelona, cewar dan wasanta Philippe Coutinho, ba na sayarwa bane, Barcelona ta...
View ArticleILLOLIN ALMAJIRANCI GUDA BIYAR (5) DANAYI ALQAWARIN ZAN KAWO MUKU
Abu Yazeed 1- yana hana yara samun kulawar da xata tabbatar da sun girma su xama mutanen kirki da xasu xama abun alfahari ga al’umma. 2- yana kashewa yara xuciya ta hanyar sanyasu yin bara, wannan...
View Article[DAN GANE DA PEACE CORP] AN SAMU LABARI MAI DAƊIN JI
Majalisar dattawa ta rattaba hannu kan takardar amincewa da wanzarda jami’an Peace Corp a gwamnatance. Ina taya dukkanin ƴan peace corp murnar samun wannan gaggarumar nasara. #PeaceCorpBill Haji Shehu...
View ArticleABUBUWA 16 DA SHAIDAN YAKE KAWOWA DAN ADAM TALLARSU YA SIYA
Abubuwa 16 da shaidan yake kawowa Dan Adam tallarsu ya siya =========================== Domin yasamu damar jefashi a halaka :— 1.Jahilci 2.Fushi 3.Son duniya 4.Tsawaita buri 5.Kwadayi 6.Rowa 7.Girman...
View Article[LABARI CIKIN HOTUNA] SOJOJI SUN BINDIGE DAN A DAIDAITA SAHU SABODA ZARGINSA...
Wasu Sojoji sun bindige wani Matashi dan a daidaita har lahira a Maiduguri saboda zargin da suke yi masa na tukin ganganci a yayin da ya debe su a cikin Keke Napep dinsa. Lamarin ya faru a yankin Muna,...
View ArticleSIRRIN ‘DA NAMIJI: A YAYIN DA KUKE FAHIMTAR JUNA KEDA SAURAYIN KI
Ya kamata duk wata ‘Ya mace da ke shirin fara soyayya da wani ‘Da Namiji tayi al’akari da cewa Halayyar Samari ba Daya bane Kamar Yadda Halayyar Mata ba Daya bane. Yana da Kyau a duk lokacin da kike...
View ArticleDubun Wani Matashi Dake Shigar Mata Yana Yaudarar Maza Ta Cika
Dubun Wani Matashi Dake Shigar Mata Yana Yaudarar Maza Ta Cika Daga Abubakar Yahaya Yahuza, Rimin Kebe Wani bawan Allah kenan da dubun sa ta cika, bayan ya jima yana shigar mata tare da karbe kudaden...
View Article