Abubuwa 16 da shaidan yake kawowa Dan Adam tallarsu ya siya =========================== Domin yasamu damar jefashi a halaka :— 1.Jahilci 2.Fushi 3.Son duniya 4.Tsawaita buri 5.Kwadayi 6.Rowa 7.Girman kai 8.Riya 9.Jiji dakai 10.Hadama 11.Son yabo 12.Raki 13.Son zuciya 14.Mummunan zato 15.Raina Musulunci da Musulmi 16.Samun nasara gurin aikin Sabo. .
The post ABUBUWA 16 DA SHAIDAN YAKE KAWOWA DAN ADAM TALLARSU YA SIYA appeared first on MUJALLARMU.