Wasu Sojoji sun bindige wani Matashi dan a daidaita har lahira a Maiduguri saboda zargin da suke yi masa na tukin ganganci a yayin da ya debe su a cikin Keke Napep dinsa. Lamarin ya faru a yankin Muna, shahararren wurin nan da ya yi kaurin suna da tashin bama-bamai. Daga Comr Mohammed Pulka 1AREWA.COM
The post [LABARI CIKIN HOTUNA] SOJOJI SUN BINDIGE DAN A DAIDAITA SAHU SABODA ZARGINSA DA YIN TUKIN GANGANCI A YAYIN DA YA DEBE SU appeared first on MUJALLARMU.