Ya kamata duk wata ‘Ya mace da ke shirin fara soyayya da wani ‘Da Namiji tayi al’akari da cewa Halayyar Samari ba Daya bane Kamar Yadda Halayyar Mata ba Daya bane. Yana da Kyau a duk lokacin da kike kokarin Fahimtar Saurayinki Ki tabbatar da cewa kina yi ne Don Allah domin kuwa hakan zai […]
The post SIRRIN ‘DA NAMIJI: A YAYIN DA KUKE FAHIMTAR JUNA KEDA SAURAYIN KI appeared first on MUJALLARMU.