Majalisar dattawa ta rattaba hannu kan takardar amincewa da wanzarda jami’an Peace Corp a gwamnatance. Ina taya dukkanin ƴan peace corp murnar samun wannan gaggarumar nasara. #PeaceCorpBill Haji Shehu
The post [DAN GANE DA PEACE CORP] AN SAMU LABARI MAI DAƊIN JI appeared first on MUJALLARMU.