Real Madrid ta fara tattaunawar sirri da dan wasan tsakiya na kungiyar kwallon kafa ta PSG mai suna Marco Verratti, dan shekaru 24 domin yiwuwar dawo warsa kulob din. Barcelona, ta ware fam miliyan £22 don ganin ta sayo dan wasan tsakiya na kungiyar Evergrande, mai suna Paulinho mai shekaru 28 da haihuwa, Manchester United, […]
The post HADA HADAR YAN WASAN KWALLON KAFA] DUBI YAN WANSAN DA BARCELONA, MADRID, CHELSEA DA ARSENAL SUKE ZAWARCI appeared first on MUJALLARMU.