Sakamakon kididdigar wata kungiya mai fafutukar kariya ga cutar mantuwa, mai suna ‘Alzheimer’ a turance, sun iya gano cewar, kimanin mutane sama da milliyan arbain da hudu na dauke da wannan cutar a fadin duniya. Cutar dai na taba jijiyoyin kwakwalwa ne, inda take rage musu karfi, har ta kai ga mutun baya iya tuna […]
The post Masana Na Yunkurin Samar Da Maganin Cutar Mantuwa appeared first on MUJALLARMU.