Maihoras da kungiyar kwallon kafa ta Manchester United Jose Mourinho, ya ce ya cire ransa wajan zawarcin dan wasan gaba na Real Madrid dan kasar Wales, Gareth Bale, inda a jiya dan wasan yake bayyana sha’awarsa na ci gaba da zama a kungiyarsa ta Real Madrid, bayan an tashi a wasan da suka doke Manchester […]
The post [WASANNI] Hada Hadar Zaratan ‘Yan Wasan Kwallon Kafa Na Duniya appeared first on MUJALLARMU.