Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Browsing all 3050 articles
Browse latest View live

Yadda aka sassari Uba da Dansa a Kano bayan bindiga taki cinsu

Wasu rahotanni na yawo a kafafen sadarwa cewa a daren Lahadi wasu yan bindiga sun je gidan wannan mutumi, Alhaji Muhammadu Jali dake karamar hukumar Sumaila a jihar Kano a inda sukayi ta harbin sa shi...

View Article


[HAJJIN BANA] BAYANIN AIKIN HAJJI DA UMRAH CIKIN SAUQI NA(2).

************************************************** -muna cikin Bayanin yadda Ake yin Umrah,Inmunkammala Bayanin umrah yanzu Zamushiga bayanin Yadda ake Ayikin HAJJI kaistaye Insha Allahu. -Bayan Kagama...

View Article


Labarin Muhammad Al’ameen Yaro Mai Hazaka Wanda Ciwon Ido Ya Tilasta Shi Dena...

Al’ameen yaro dan shekaru tara da haihuwa kuma dan asalin jihar Gombe ya kasance mai hazaka wajen karatun boko da muhammadiya, Yaro Al’ameen yana cikin yaran da Allah yayiwa baiwar gane karatu a...

View Article

Wata Matashiya Mai Auren Jinsi Ta Harbe Matar

An harbe wata matashi da sukayi auren jinsi mai shekaru ashirin da tara (29) mai suna Felicia Dormans har lahira. Laura Bluesstein, mai shekaru ashirin da takwas (28) da haihuwa mai zaman miji a auren...

View Article

SIRRIN DA NAMIJI: HANYOYIN SAKA MAI GIDA FARINCIKI – UMMULKHAIR

Na yi bayanai sossai a baya akan yadda zaki kula wajen samun miji na gari da yadda zaki kula da wajen bashi hakkin shi a matsayinshi na mijinki. A bayanin yau zan su in fahimtar da yan uwana mata akan...

View Article


Matasa Sunyi Faretin Jaddada Goyon Bayan Su Ga Buhari Da Osinbajo.

Haji Shehu A yau Alhamis ne dubu-dubatan matasa sukayi faratin Jaddada goyon baya ga kamun ludayin shugaban kasa Muhammadu Buhari a birnin tarayya Abuja, faretin wanda aka gudanar a Unity Fountain ya...

View Article

[WASANNI] Hada Hadar Zaratan ‘Yan Wasan Kwallon Kafa Na Duniya

Maihoras da kungiyar kwallon kafa ta Manchester United Jose Mourinho, ya ce ya cire ransa wajan zawarcin dan wasan gaba na Real Madrid dan kasar Wales, Gareth Bale, inda a jiya dan wasan yake bayyana...

View Article

IRIN TAMBAYOYIN DA ZAKA IYA GANI A JARABAWAR NPOWER

A Npower Teach zasu fara Jarabawar Gwaji da akewa wanda suka shigar da sunayensu domin shiga shirrin Npower na karantarwa (Teach). da dama wasu suna tsoron Jarabawa ce mai wuya da baza su iya samun...

View Article


KARANTA KAJI- Kamfanin sadarwa na Glo Zai Bada Data Kyauta

Katafaren kamfanin sadarwa ne na Najeriya, Globacom, watau Glo, yace ranar juma’a 11, ga watan Agusta, zai bada Data din waya ga masu amfani da layinsa na waya kyauta Wanna ya kasance cika alkawarin da...

View Article


KARANTA KAJI – Zaratan ‘Yan Wasan Kwallon Kafa Na Duniya da ake hada hadar su

Paris Saint German, tana daf da sayen matashin dan wasan nan dan kasar Faransa Kylian Mbappe mai shekara 18, da haihuwa, akan zunzurutun kudi har Fam miliyan £180. daga kungiyar Monaco. Arsenal tace...

View Article

ku karanta ZA’A SAMU MACE ME BIYAYYA KWATANKWACIN HAKA?

Wata Rana sayyaduna Aliyu R.t.a ya dawo daga wajen yaki ya gaji sai yake baiwa sayyada Fatima Labarin Abubuwan da suka faru a wajen wannan yakin saitace to kaga gashi ka gaji bari na kaima Ruwa kayi...

View Article

Tsofaffin Ministoci Na Zamanin Jonathan Sun Zargi Jonathan Da Nuna Halin Ko...

Daga Haji Shehu Tsofaffin Ministocin sunyi Allah wadai da rashin tsoma bakin Jonathan akan Shara’ar su da hukumar yaki da rashawa ta EFCC, ministocin wanda akasarin su yanzu haka hukumar EFCC take...

View Article

[WATA SABUWA] RARARA YA SHIGA HANNUN KWASTAM

Daga Bello Muhammad Sharada Jami’an kwastam na Najeriya sun kwace wadansu manyan motoci mallakar mawakin jam’iyyar APC Dauda Kahutu Rarara da yake aikin sumogal dinsu ta kan iyakokin da aka haramta a...

View Article


Wallahi Tallahi Mulkin Buhari Ni’ima Ne Ga Al-umman Nijeriya. Ka Samu Kudi Ko...

Babban Magatakardan Kungiyar Izala ta kasa Sheikh Muhammadu Kabiru Gombe ya ja hankalin Al’ummar kasa kan Godewa Allah a Kowanne irin yanayi. Shehin malamin da yake gabatar da jawabi a wani taron...

View Article

WANI KATO YAYI FYADE WA YARINYA YAR SHEKARA 9

Rundunar ‘yan sandan jihar Kebbi sun cafke wani mutum, Dantani mai shekaru 45, saboda zargin aikata laifin yiwa wani yaro dan shekaru tara fyade a garin Zauro na jihar wanda ya zamto sanadiyar ajalinsa...

View Article


DA GASKE RASHIN MAZAJEN AURE YA YAWAITA A NAJERIYA?

Akwai jama’a da dama da suke ganin cewa rashin mazajen aure ya yawaita a Najeriya musamman a Arewacin Najeriya inda ake yawan haihuwa. wasu sun bayyana ra’ayoyin su akan cewa ba wai mazan ne babu ba...

View Article

[LABARI CIKIN HOTUNA] DUBI WANI MATASHI DAKE YAUDARA YAN TALLA A ZARIA

  Da dama daga cikin yan tallar kananan yara ne mata dake siyar da su masara, gyada, aya da sauransu, kuma sun bayyana cewa a kullum idan sun fito yawon talla, sai wannan matashi ya amshi N20 daga...

View Article


Ba za mu yarda A Hana Osinbajo Hawa mulki ba– Inji Yarbawa

Mun samu labarin cewa Cif Ayo Adebanjo yace ba za su yarda a nemi a takawa Farfesa Yemi Osinbajo mulki ba. Cif Adebanjo wanda Jagora ne na Kungiyar Afenifere ta Yarbawa yace sai dai kasar nan ta watse...

View Article

Rarara Ya Sake Caccakar Sanata Kwankwaso A Sabuwar Wakarsa

Fitaccen mawakin siyasar, Daudau Kahutu Rarara a sabuwar wakar ta sa mai taken ‘Sannu da sauka Dattijo’, ya ce da sake wajen mutanen Kano a zaben 2019 don kuwa sai an darje wajen zaben Sanatan tsakiya...

View Article

NEMAN TAIMAKO: LABARINTA DA BAN TAUSAYI Hantarta Ta Rube Domin Rashin Kudin...

  Wannan Yarinya Da Kuke Gani Yanzu Haka Tana Kwance A Asibitin Medical Centre Dake Garin Mararrabar Abuja Da Jihar Nassarawa. Tana Fama Da Ciwon Hanta Inda Yanzu Haka Hantar Tata Ta Fara Lalacewa....

View Article
Browsing all 3050 articles
Browse latest View live


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>