Paris Saint German, tana daf da sayen matashin dan wasan nan dan kasar Faransa Kylian Mbappe mai shekara 18, da haihuwa, akan zunzurutun kudi har Fam miliyan £180. daga kungiyar Monaco. Arsenal tace har yanzu hankalinta bai kwantaba, ganin dan wasanta Alexis Sanches, bai kara sabunta kwangilarsa a kungiyar ba, ganin saura shekara guda dan […]
The post KARANTA KAJI – Zaratan ‘Yan Wasan Kwallon Kafa Na Duniya da ake hada hadar su appeared first on MUJALLARMU.