Wata Rana sayyaduna Aliyu R.t.a ya dawo daga wajen yaki ya gaji sai yake baiwa sayyada Fatima Labarin Abubuwan da suka faru a wajen wannan yakin saitace to kaga gashi ka gaji bari na kaima Ruwa kayi wanka bayan ta kaimai Ruwa yayi wanka yaci Abunci sai ya kwanta ya tada kai A jikin hannun […]
The post ku karanta ZA’A SAMU MACE ME BIYAYYA KWATANKWACIN HAKA? appeared first on MUJALLARMU.