Wannan Yarinya Da Kuke Gani Yanzu Haka Tana Kwance A Asibitin Medical Centre Dake Garin Mararrabar Abuja Da Jihar Nassarawa. Tana Fama Da Ciwon Hanta Inda Yanzu Haka Hantar Tata Ta Fara Lalacewa. Likitocin Sun ce A Ba su Naira Dubu Ashirin Da Bakwai Domin Su yi Mata Aiki. Amma A halin Yanzu Mahaifiyarta […]
The post NEMAN TAIMAKO: LABARINTA DA BAN TAUSAYI Hantarta Ta Rube Domin Rashin Kudin Aiki Naira Dubu Ashirin appeared first on MUJALLARMU.