Kwanakin baya kun fada muna cewa anyi sulhu da barayin shanu, Musamman wanda yayi kaurin suna acikin wato buharin daji. Amma sai gashi labarai sunfara zo muna cewa wannan ta’addanci yafara dawowa acikin yan kwanakin nan. Muna amfani da wannan kafa Inda muke iya isar da sakonnin mu kai tsaye domin fargar da jimian tsaro […]
The post Zuwa ga gwamnatin jahar zamfara da hukumomin tsaro. appeared first on MUJALLARMU.