Zuwa ga gwamnatin jahar zamfara da hukumomin tsaro.
Kwanakin baya kun fada muna cewa anyi sulhu da barayin shanu, Musamman wanda yayi kaurin suna acikin wato buharin daji. Amma sai gashi labarai sunfara zo muna cewa wannan ta’addanci yafara dawowa...
View ArticleYajin Aikin Malaman Jami’oi Da Gangamin Goyon Bayan Shugaban Kasa Muhammadu...
Haji Shehu A daidai lokacin da ake gudanar da faretin jaddada goyon baya ga gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari a birnin tarayya Abuja, a wannan lokaci ne kungiyar malaman jami’a ita kuma ta...
View Article[Labari cikin hotuna] Idan Kaga Ki Gudu, Sa Gudu Ne Baizo Ba. Masu...
Daga Haji Shehu Charley Boy da mabiyanshi sunsha dakyar a lokacin da suka ziyarci kasuwar Wuse don gudanar da zanga-zangar Buhari ya dawo ko yayi murabus. Fusatattun matasa sun farma masu zanga-zangar...
View ArticleRundunar ’Yan Sandan Jihar Kano Ta Yi Baje Kolin Mutanen Da Suke Yi Wa...
DAGA AMINU ABDU BAKA NOMA SANI MAI NAGGE KANO Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Kano, DSP Magaji Majia, ya ce sun kama mutanen ne a mabanbantan unguwannin dake Kano. DSP Majia, ya kara da cewa cikin...
View Article[ZABEN 2019] Karanta kaji abunda fadar Shugaban Kasa sukace dangane da...
2019: Fadar shugaban kasa ta ce Shugaba Buhari yayi kwarin da zai zarce a 2019 Samun saukin shugaba Buhari ke da wuya, sai batun takararsa ya dawo cikin lissafin shugabannin siyasa da masu sharhi kan...
View ArticleHada Hadar Zaratan ‘Yan Wasan Kwallon Kafa Na Duniya
A bangaren cinikaiyan ‘yan wasan kwallon kafa na duniya. kungiyar kwallon kafa ta Barcelona da takwararta ta Borussia Dortmund, na kasar jamus sun cimma yarjejeniya kan cinikn dan wasan gaba na...
View ArticleBincike Ya Gano Cewar, Ana Iya Dashen Wasu Sassan Alade A Jikin Dan’Adam
Akwai bukatar koyo ko iya furta wasu kalamai, domin kuwa nan da wasu shekaru kadan, kalamun zasu zama abun amfani ga kowa. A cewar wasu masana kimiyya a jamia’ar Harvard, dake kasar Amurka. Zurfafa...
View ArticleMAZHABANCI DA KUNGIYANCI SUN SABA WA MUSULUNCI
Dr. Jalo Mazhabanci shi ne: Nassin Annabi mai tsira da amincin Allah ya inganta cikin wata mas’ala daga cikin mas’aloli, sannan wani ya ce ba zai yi aiki da nassin ba; saboda mazhabar da yake bi ba ta...
View ArticleAKWAI ‘YAN 419 DA KE NEMAN A ZABE SU WASU KUJERU A 2019
Maganar Gaskiya ban ji zan iya yaudarar kaina ba, Haka kaima ba zan iya yaudararka ba! In Ina sonka zan soka Dan Allah, kuma zan fadi maka kamar yadda addinina ya so. In kuma ba ni kaunarka ZAN kika ne...
View ArticleDa Dumi Dumi: An Kai Hari Ofishin Hukumar Yaki Da Rashawa Ta EFCC Dake Abuja.
Haji Shehu Rahotanni daga birnin tarayya Abuja sun bayya cewar wasu yan bindiga suka kai hari ofishin hukumar EFCC dake Wuse Zone 7. Mr Wilson Uwajaren, shine mai magana da yawun hukumar ta EFCC, ya...
View ArticleLABARI CIKIN HOTUNA Wasu Daga Cikin Tawagar Charly Boy Da Aka Raunata A...
LABARI CIKIN HOTUNA Wasu Daga Cikin Tawagar Charly Boy Da Aka Raunata A Kasuwar Wuse Dake Abuja A Yau A Yayin Da Suke Zanga-zangar Buhari Ya Yi Murabus daga shafindokin karfe The post LABARI CIKIN...
View Article‘Yan Hausa Film Ba Sa Bata Tarbiya Duk Wanda Kaga Ya Lalace To Lalatacce Ne...
Fitaccen jarumin Kannywood Sadiq Sani Sadiq ya bayyana cewa kwarewarsa a harkan fim wajen taka kowace rawa yasa shi lashe gasar jarumin jarumai sau uku a jere. Ya bayyana cewa bada wasa yake yin...
View Article[LABARI CIKIN HOTUNA] Sojoji Sun Bindige Wani Memban ‘Yan Biafara A Garin...
Sojoji Sun Bindige Wani Memban ‘Yan Biafara A Garin Ekwuluobia Dake Jihar Anambara The post [LABARI CIKIN HOTUNA] Sojoji Sun Bindige Wani Memban ‘Yan Biafara A Garin Ekwuluobia Dake Jihar Anambara...
View ArticleAn Samu Rahoton Cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai dawo Najeriya Don...
An Sanya Dawowar Shugaban Kasa Muhammadu Buhari zuwa lokacin bikin babban sallah a cewar jaridar Sahara Reporters. Shugaban kasar na wajen kasar sama da kwanaki 100 don ganin likita a birnin Landan...
View Article[LABARI CIKIN HOTUNA] AN SA WANI BAWAN ALLAH RANTSUWA TSIRARA BAYAN AN ZARGE...
An Sa Mr Emmanuel Rantsuwa yayi Tsirara Haihuwar Uwarsa akan laifin kisa da ake zargin shi dashi a Jahar River. Ko menene raayinka akan wannan? The post [LABARI CIKIN HOTUNA] AN SA WANI BAWAN ALLAH...
View ArticleYADDA ZAKA DAUKI HOTON MAI KYAU DA WAYARKA CIKIN DUHU
1. Kunna HDR #2 .ISO #3. LED Flash Light #4.Shutter Speed The post YADDA ZAKA DAUKI HOTON MAI KYAU DA WAYARKA CIKIN DUHU appeared first on MUJALLARMU.
View ArticleYADDA ZAKI MALLAKE MIJIN KI?
YADDA ZAKI MALLAKE MIJIN KI? Dayawa yan matan arewa ko nace qasar hausa suna da wani naqasu a soyayya HAKAN TASA SHAURAN QABILU SUKAFISU CIN RIBAR SOYAYYA. ABUN MAMAKI SAIKAGA WACCE TAKE YARE GATA...
View Article[LABARI CIKIN HOTUNA] SHUGABANIN MAJALISA SUN ZIYARCI SHUGABA BUHARI A ABUJA...
SHUGABANIN MAJALISA SUN ZIYARCI SHUGABA BUHARI A ABUJA HOUSE DAKE LONDON The post [LABARI CIKIN HOTUNA] SHUGABANIN MAJALISA SUN ZIYARCI SHUGABA BUHARI A ABUJA HOUSE DAKE LONDON appeared first on...
View ArticleDA ALAMU TALAKAWAN NAJERIYA MUSAMMAN NA AREWA NA JIN DADIN SIYASA DA YAN SIYASA
Kamal Saidu Dansadau Duk na yake nasan ana cikin wani irin matsanancin hali na rashin kudi da tabarbarewar tattalin arzikin kasa musamman a Arewancin Najeriya domin na san mune aka bari a bayan wajen...
View ArticleKARANTA KAJI: MUHIMMAN ABUBUWA GUDA 5 DA SHUGABA BUHARI YAKAMATA YAYI MAGANA...
Batutuwan da ya kamata Buhari ya bayyanawa ‘Yan Najeriya Marubuci:Haruna Sp Dansadau Yau Litinin Shugaba Buhari zai yi wa ‘Yan Najeriya jawabi – Jaridar The Cable ta kawo abubuwan da...
View Article