SARAKUNAN GARGAJIYA NA YANKIN KABILAR IBO SUN NUNA FARINCIKIN SU AKAN DADOWAR...
Buhari: Sarakunan gargajiya ‘yan kabilar Igbo suna murnar dawowar Buhari. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Sarakunan gargajiya na jihar Anambra ta tsakiya sun nuna farin ciki da godiya ga Allah a kan...
View ArticleKUYI DOWNLOAD DIN SABUWAR WAKAR RARARA CUTA BA MUTUWA BA TA MURNAR DAWOWAR...
[Music] Download Sabuwar Wakar Rarara Cuta Ba Mutuwa Ba Talakawa Kufito Kuga Baba Buhari (Full Song) Masha Allah Jama’a Barkan Ku Da Yau Da Fatan Duk Kuna Cikin Koshin...
View ArticleGA WATA ZAZZAFAR WAKAR BUHARI DAGA BAKIN MAWAKI ALFAZAI (Kuyi Download)
[Music] Download Sabuwar Wakar Baba Buhari By Alfazazi Ga Wata Sabuwar Waka Wadda Shahararren Mawakin Nan Alfazazi Yayiwa Mai Girma Shugaban Kasa Muhammad Buhari Yace Shima Ba’abarsa Abayaba Domin...
View Article[KIWON LAFIYA] TAMBAYA: ko shafe shafen mayukkan bleaching (creams) na da...
AMSA: Haqiqa kome yake da amfani to sai ka same shi da illa. Kamar yanda muka sani Allah (s.w.a) ya halicci fatar dan adam da kala daban-daban, ya kuma samar da wani sanadiri da ake kira ”MELANIN”...
View ArticleZinedine Zidane, Jose Mourinho Da Antonio Conte Zasu Fafata A FIFA
Hukumar kwallon kafa ta duniya, (FIFA) ta fitar da jerin sunayen masu horas da ‘yan wasan kwallon kafa na duniya, domin zabar mutundaya daga cikinsu a matsayin wanda yafi taka rawar gani a bana, ta...
View ArticleCIKAKKEN JAWABIN SHUGABA MUHAMMADU BUHARI GA ‘YAN NIJERIYA
DAGA sashen ASO ROCK VILLA na Hausa Ya ku ‘yan uwana ‘yan Nijeriya. 1. Ina mai matukar godiya ga Allah da kuma daukacin ‘yan Nijeriya saboda addu’o’in da suka yi mini. Ina farin cikin dawowa gida cikin...
View ArticleINNALILLAHI WA’INNA ILAIHIR’RAJIUN- Wani Hotel Da Ke Cike Da Mahajjata Ya...
Wani Hotel Da Ke Cike Da Mahajjata Ya Kama Da Wuta A Makka. Daga Ibrahim Baba Suleiman Alhazan kasar Yemen 600 ne suka tsallake rijiya da baya, bayan da gobara ta kama hotel din da suka sauka a unguwar...
View ArticleRanar Alhamis ne za’ayi tsayuwar Arfa a ƙasar saudiyya
Daga Ibrahim Baba Suleiman Gwamnatin saudiyya ta bada shelar cewa ba’a ga jinjirin watan Dhul-Hijjah a ƙasar ranar litinin ba kamar yadda ake tsamnanin sa a lissafin kalandar ƙasar ba, Saboda haka...
View Article[LABARI CIKIN HOTUNA] DUBA HOTON WANI DAN SANDA YANA WA’AZIN KIRISTA A...
[LABARI CIKIN HOTUNA] DUBA HOTON WANI DAN SANDA YANA WA’AZIN KIRISTA A KASUWAR ALABA A LAGOS The post [LABARI CIKIN HOTUNA] DUBA HOTON WANI DAN SANDA YANA WA’AZIN KIRISTA A KASUWAR ALABA DAKE LAGOS...
View ArticleHanyoyi 6 da waya ke cutar da rayuwar dan Adam Musamman Na 3 da na 4
Tabbas Wayoyin Zamani sun kawo mana sauki a wasu bangarorin Rayuwa, amma kuma sun zo da wasu hanyoyi na cutar da rayuwar dan Adam. Ga jerin matsaloli da wayar Zamani ta kawo a cikin Al’umma. 1. Yanke...
View ArticleYadda Zaka shiga tsarin Kira a Layin GLO, ETISALAT da AIRTEL akan N6
77Jama’a da dama sun aika da sakon tambaya akan Post da nayi kwana 2 da suka wuce akan sabon tsarin kira na MTN da zaa caji N6.60 zuwa ko wane layi a Nigeria. ga ansa akan sauran layukan da muke da su...
View ArticleKARANTA KAJI:WASU KUNGIYOYIN ‘YAN ADAWA SUN HURAWA SHUGABA BUHARI WUTA DAGA...
Rashin lafiya:Yakamata Shugaba Buhari Yaba ‘Yan Nijeriya Hakuri Inji Wasu ‘Yan Adawa. Marubuci:Haruna Sp Dansadau An nemi Buhari ya bayyanawa ‘Yan Najeriya halin rashin lafiyar sa – ‘Yan adawa sun ce...
View ArticleBERAYE SUN LALATA OFISHIN SHUGABA BUHARI-INJI GARBA SHEHU
Beraye Sun Lalata Ofishin Shugaba Buhari – Garba Shehu. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Mai magana da yawun shugaban kasa Muhammadu Buhari Malam Garba Shehu ya bayyana yadda beraye suka yi daga daga da...
View ArticleKARANTA KAJI:NEYMAR YA CACCAKI KUNGIYAR KWALLON KAFA TA BARCELONA
Tsohon Dan Wasan Kwallon Kafa Na Barcelona Ya Caccaki Shuwagabannin Kungiyar. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Dan wasan gaba na tawagar kwallon kafa ta Brazil da kungiyar PSG, Neymar Jr. wanda ya bar...
View ArticleDAWOWAR BUHARI:JAHOHIN AREWA 3 SUN SHIRYA GAGARUMIN BIKI-(Karanta)
Dawowar Buhari: Wasu Jihohi sun shirya biki na musamman. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Jihohin Arewa sun yi biki dalilin dawowar Buhari – Irin su Jihar Kogi dai har hutu aka bada na musamman a Jihar...
View ArticleWASANNI:AKWAI YIYUWAR MESSI YABAR BARCELONA-Inji Guardiola
Akwai yiwuwar Lionel Messi ya bar Barcelona Marubuci:Haruna Sp Dansadau Barcelona za ta iya kara rasa babban Dan wasan ta – Har yanzu Messi bai amince da sabon kwantiragi ba – Kungiyar Man City...
View ArticleWATA MATA TA KASHE MIJINTA NA AURE SABODA KISHI
Abu bai yi dadi ba: Ta kashe Mijin ta na aure Marubuci:Haruna Sp Dansadau ‘Yan Sanda sun damke wata mata ta kashe Mijin ta – Wannan mummunan abu ya faru ne a cikin Garin Legas Dama dai an ce...
View ArticleLABARI CIKIN HOTUNA: JERIN SUNAYEN ‘YAN WASAN KWAIKWAYO 10 DA AKAFI BIYA KUDI...
Hoto: Jerin Sunayen ‘Yan Wasan Kwaikwayo Da Aka Fi Biya Kudi A Duniya Dan wasan kwaikwayo Mark Wahlberg shi ya zo na 1 a cikin jerin ‘yan wasan kwaikwayo da aka fi biya kudi a harkar shirya fina-finan...
View ArticleKARANTA KAJI:DALILIN DAYA HANA SHUGABA BUHARI SHIGA OFIS
Shugaban Kasa Buhari Ya Gaza Shiga Ofishin Sa Marubuci:Haruna Sp Dansadau Fadar Shugaban kasar tace ana gyara ne a Ofishin Garba Shehu yace beraye ma dai sun shiga ofishin Dandalin Mujallarmu.Com...
View ArticleDANDALIN KANNYWOOD:NA SHIGA HARKAR FIM NE SABODA WA’AZI DA FADAKARWA-INJI...
Na shiga harkar fim ne domin wa’azi da fadakarwa – Inji sabuwar jaruma Amina Yola. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Wata sabuwar fuska da ta bulla a masana’antar Kannywood na fina-finan Hausa mai suna...
View Article