Daga Ibrahim Baba Suleiman Gwamnatin saudiyya ta bada shelar cewa ba’a ga jinjirin watan Dhul-Hijjah a ƙasar ranar litinin ba kamar yadda ake tsamnanin sa a lissafin kalandar ƙasar ba, Saboda haka yau Talata zai zama 30 ga watan zul-qaada, Arafah zai zama ranar Alhamis 31 ga watan Agusta, kaana ranar Juma’ah itace ranar […]
The post Ranar Alhamis ne za’ayi tsayuwar Arfa a ƙasar saudiyya appeared first on MUJALLARMU.