Tabbas Wayoyin Zamani sun kawo mana sauki a wasu bangarorin Rayuwa, amma kuma sun zo da wasu hanyoyi na cutar da rayuwar dan Adam. Ga jerin matsaloli da wayar Zamani ta kawo a cikin Al’umma. 1. Yanke Dangantaka Wasu zasu mamaki cewa wayar zamani ta yanke dandantaka bayan sukan da wasu ma ta sanadiyar ta […]
The post Hanyoyi 6 da waya ke cutar da rayuwar dan Adam Musamman Na 3 da na 4 appeared first on MUJALLARMU.