Tsohon Dan Wasan Kwallon Kafa Na Barcelona Ya Caccaki Shuwagabannin Kungiyar. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Dan wasan gaba na tawagar kwallon kafa ta Brazil da kungiyar PSG, Neymar Jr. wanda ya bar Barcelona makonni kadan da suka gabata ya soki lamirin tsohuwar kungiyar tasa a kafar yada labaran kwallon kafa ta Football Espana Neymar mai […]
The post KARANTA KAJI:NEYMAR YA CACCAKI KUNGIYAR KWALLON KAFA TA BARCELONA appeared first on MUJALLARMU.