Beraye Sun Lalata Ofishin Shugaba Buhari – Garba Shehu. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Mai magana da yawun shugaban kasa Muhammadu Buhari Malam Garba Shehu ya bayyana yadda beraye suka yi daga daga da ofishin shugaban kasa Muhammadu Buhari a cikin watanni ukun da ya ke zaune a birnin London. A wata hira da ya yi da […]
The post BERAYE SUN LALATA OFISHIN SHUGABA BUHARI-INJI GARBA SHEHU appeared first on MUJALLARMU.