DALILIN DAYASA NA KAFA SOJOJIN BIYAFARA NA SIRRI-INJI NMANDI KANU
Dalilin da yasa na kafa sojojin Biyafara na sirri – Nnamdi Kanu. Nnamdi Kanu ya zargi gwamnati kan rashin kare yan kudu maso gabas Yace karda mutane su razana a kan ayyukan da IPOB zata kaddamar...
View ArticleA RABU DA IBO DA YARABAWA SU KAFA KASAR SU MATASAN AREWA SUN ROKI BUHARI
Don Allah ka rabu da Ibo da Yarbawa su kafa kasar su – Matasan Arewa sun roki Buhari Marubuci:Haruna Sp Dansadau Hadaddiyar kungiyar gamayyar matasan Arewa ta nuna rashin jin dadin ta ga kalaman da...
View ArticleSANARWA:SARKIN MUSULMI YACE 1 GA WATAN SATUMBA NE A MATSAYIN RANAR EID-EL KABIR
Yanzu Yanzu: An sanar da 1 ga watan Satumba a matsayin ranar Eid-el-Kabir. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Sarkin Musulmi, Sultan na Sokoto, Alhaji Sa’ad Abubakar ya sanar da ranar 1 ga watan Satumba a...
View ArticleWASANNI:DAN WASAN INGILA WAYNE RONEY ZAIYI RITAYA
Babban Dan wasan Ingila Rooney ya ajiye kwallo a gida. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Wayne Rooney yayi sallama da takawa kasar sa leda Dan kwallon yace lokacin yayi da zai bar wa yara fage Kyaftin din...
View ArticleWASANNI: RONALDO DA MESSI NA SHIRIN JUYAWA LALIGA BAYA
Gulma Da Duminta Daga Duniyar Kwallon Kafa… Cr7 Da Messi Na Shirin Juyawa La Liga Baya. Hukomomi a kungiyar Manchester City sun gana da mahaifin Leo Messi, Jorge Messi kan batun yiwuwar komawarsa Man...
View ArticleMA’AURATA: MIJINA YA TILASTA MIN SAI MUN CIGABA DA ZAMAN ZINA BAYAN YAYI MIN...
Miji na ya dage sai mun cigaba da zaman zina bayan ya sake ni saki 3. Wata mata mai suna Fatima Larai Ndako ta shigar da kara a wata kotu dake zama a Gwagwalada inda ta shaidawa kotun cewa mijin ta mai...
View ArticleMATAKIN ZUWA JAMI’A: HUKUMAR JAMB TA RAGE YAWAN MAKIN JARABAWAR ZUWA JAMI’A
Jama’a sun yi tir da Hukumar JAMB da ta rage matakin zuwa Jami’a. Marubuci:Haruna Sp Dansadau A bana da maki 120 sai ka shiga Jami’a a Najeriya – Hukumar JAMB ta rage makin da ake bukata bana an yi tir...
View ArticleTUNA BAYA: HASASHE NA YAZAMA GASKIYA-INJI TSOHON SHUGABAN KASA GOODLUCK
Goodluck Jonathan ya tunatar da ‘yan Nijeriya game da hasashen da yayi a 2014 Kafafen sa da zumunta suna da amfanin su kuma suna da ilolin su -Yan Najeriya za su tuna dani saboda irin yanci da suka...
View ArticleKARANTA KAJI:DALILIN DAYASA BOKO HARAM KE KAI HARE HARE A KWANAKIN NAN-INJI...
Abin da ya sa Boko Haram ke kai hare-hare kwanan nan-Rundunar Soji. Rundunar Sojin kasar nan ta bayyana abin da ya sa ake kai hari Ko jiya ‘Yan Boko Haram sun tada bam a Garin Maiduguri Sojin kasar...
View ArticleSHUGABAN KASA NE KADAI KEDA ALHAKIN YANKEWA BABACHIR LAWAN HUKUNCI-INJI OSINBAJO
Buhari ne kaɗai zai iya yanke ma ‘dakataccen sakataren gwamnati’ Babachir hukunci – Inji Osinbajo. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo yace shugaban kasa...
View ArticleDANDALIN KANNYWOOD: BAN ISA AURE BA,KWATA KWATA SHEKARU NA 23-Inji Jaruma...
Dandalin Kannywood: Ban isa aure ba har yanzu ni yarinya ce, shekaru na 23 – Rahma Sadau. Shahararriyar jarumar nan ta wasannin fina finan Hausa wadda kuma yanzu haka ke a matsayin korarriya a...
View ArticleKO KASAN DALILIN DAYASA JONATHAN YA AMNICE DA ZABEN 2015?-(Karanta Kaji)
Dalilin da yasa Jonathan ya amince da sakamakon zaben 2015 – Cif Ben Obi. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Wani na kusa da Jonathan ya bayyana dalilin da yasa Jonathan ya amince da sakamakon zaben 2015 Obi...
View ArticleKARANTA KAJI:TAKAITACCEN TARIHIN HAMSHAKIN DAN KASUWA MUHAMMAD INDIMI
Tarihin Muhammad Indimi Shi dai Muhammadu Indimi wanda ya kasance suruki ne ga shugaban kasa Muhammadu Buhari, sanadiyar aure dake tsakanin ‘ya’yan su, Zahra Buhari da Ahmed Indimi da aka gudanar a...
View ArticleMATAKIN DAUKAR AIKI:MAJALISAR DATTAWA ZATA KAFA DOKAR HANA FIFITA ‘YA YAN...
Daukar Aiki: Majalisar Dattawa Za Ta Samar Da Dokar Hana Fifita Ya’yan Masu Hannu Da Shuni. Rahotanni sun bayyana cewa shugaban Majalisar dattawa Bukola Saraki, ya ce da zarar sun dawo daga hutun...
View ArticleINA FATAN ‘YAN KASATA DA SUKAYI ZANGA ZANGA AKAN NADAWO NIGERIYA KO NAYI...
Allah yasa sun dawo lafiya kamar ni – Buhari yayi ba’a ga wadanda suka je Landan yi masa zanga-zanga. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari a jiya Juma’a yayi ba’a ga yan...
View ArticleKARANTA KAJI:MUHIMMAN ABUBUWA 9 DA SHUGABA BUHARI YAYI CIKIN SATI 1 DA...
Muhimman abubuwa 9 da Buhari yayi cikin sati 1 da dawowar sa daga jinya. Yau kimanin sati daya kenan da dawowar shugaba Muhammadu Buhari daga jinyar da ya shafe kusan kwana 104 yana yi a kasar Ingila...
View ArticleDANDALIN KANNYWOOD:BAZAN TABA AUREN DAN FIM BA-INJI NAFISA ABDULLAHI
Dandalin Kannywood: Ba zan taba auren dan fim ba – Nafisa Abdullahi. Shahararriyar yar wasan Hausa din nan a masana’antar fina-finai ta Kannywood watau Nafisa Abdullahi ta bayyana cewa ita ba zata auri...
View ArticleKARANTA KAJI:MANYAN ABUBUWA 5 DA SHUGABA BUHARI YA GUDANAR BAYAN YA SHIGA SA...
Manyan abubuwan da Shugaba Buhari yayi bayan ya dawo gida. Kawo yanzu Shugaban kasa Buhari ya gana da Gwamnonin kasar Shugaban ya kuma karbi bakuncin Jakadan kasar Amurka Shugaba Buhari yayi doguwar...
View ArticleDANDALIN KANNYWOOD:JARUMI BOSHO YA KARYATA KIRAN DA JAMA’A KE CEWA ‘YAN BOKO...
Kannywood: Bosho ya karyata murya da ke yawo a gari kan kiran da Boko Haram wai suka yi masa, yace ba shi bane. Shahararren dan wasan barkwancin hausa, Sulaiman Yahaya, da a ka fi sani da “Bosho” ya...
View ArticleYA SABAWA DOKAR KASA HUKUMAR SOJA TA KAMA FARAR HULA AKAN KALAMAN NUNA...
Femi Falana: Kama karya ne daure aure masu kalaman nuna kiyayya. Lauyan kare hakkin dan Adam, Femi Falana, ya bayyana cewa kamen masu kalaman nuna kiyayya a kasar nan sabawa doka ne. Falana ya bayyana...
View Article