Yanzu Yanzu: An sanar da 1 ga watan Satumba a matsayin ranar Eid-el-Kabir. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Sarkin Musulmi, Sultan na Sokoto, Alhaji Sa’ad Abubakar ya sanar da ranar 1 ga watan Satumba a matsayin ranar babban Sallah wato Eid-el-Kabir. Hakan na dauke ne a cikin wata sanarwa dauke da sa hannun farfesa Sambo Junaidu, shugaban […]
The post SANARWA:SARKIN MUSULMI YACE 1 GA WATAN SATUMBA NE A MATSAYIN RANAR EID-EL KABIR appeared first on MUJALLARMU.