Don Allah ka rabu da Ibo da Yarbawa su kafa kasar su – Matasan Arewa sun roki Buhari Marubuci:Haruna Sp Dansadau Hadaddiyar kungiyar gamayyar matasan Arewa ta nuna rashin jin dadin ta ga kalaman da shugaba Buhari yayi a cikin jawabin da yayi wa yan Najeriya game da tabbatar da kasar nan ta zauna a […]
The post A RABU DA IBO DA YARABAWA SU KAFA KASAR SU MATASAN AREWA SUN ROKI BUHARI appeared first on MUJALLARMU.