Dalilin da yasa na kafa sojojin Biyafara na sirri – Nnamdi Kanu. Nnamdi Kanu ya zargi gwamnati kan rashin kare yan kudu maso gabas Yace karda mutane su razana a kan ayyukan da IPOB zata kaddamar Shugaban IPOB din yace an kafa sojojin Biyafara ne don kare hakkin mutanen Shugaban IPOB Nnamdi Kanu yace ya […]
The post DALILIN DAYASA NA KAFA SOJOJIN BIYAFARA NA SIRRI-INJI NMANDI KANU appeared first on MUJALLARMU.