Jama’a sun yi tir da Hukumar JAMB da ta rage matakin zuwa Jami’a. Marubuci:Haruna Sp Dansadau A bana da maki 120 sai ka shiga Jami’a a Najeriya – Hukumar JAMB ta rage makin da ake bukata bana an yi tir da wannan su na cewa makin yayi kadan Idan ku na bin mu za ku […]
The post MATAKIN ZUWA JAMI’A: HUKUMAR JAMB TA RAGE YAWAN MAKIN JARABAWAR ZUWA JAMI’A appeared first on MUJALLARMU.