Allah yasa sun dawo lafiya kamar ni – Buhari yayi ba’a ga wadanda suka je Landan yi masa zanga-zanga. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari a jiya Juma’a yayi ba’a ga yan Najeriyar nan da suka yi tattaki har kasar Ingila domin yi masa zanga zangar wasi lallai sai ya dawo gida ya […]
The post INA FATAN ‘YAN KASATA DA SUKAYI ZANGA ZANGA AKAN NADAWO NIGERIYA KO NAYI MURABUS SUMA ZASU DAWO MU ZAUNA TARE-INJI SHUGABA BUHARI appeared first on MUJALLARMU.