Femi Falana: Kama karya ne daure aure masu kalaman nuna kiyayya. Lauyan kare hakkin dan Adam, Femi Falana, ya bayyana cewa kamen masu kalaman nuna kiyayya a kasar nan sabawa doka ne. Falana ya bayyana hakan ne a yayin da yake mayar da maratani ga umarnin gwamnatin tarayya akan rundunar sojin kasar nan don matsawa […]
The post YA SABAWA DOKAR KASA HUKUMAR SOJA TA KAMA FARAR HULA AKAN KALAMAN NUNA KIYAYYA A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA-Femi Falana appeared first on MUJALLARMU.