Jami’an Kwastam sun kwace kayan miliyan 40 a wannan jihar ta Arewa. Shugaban shiyya na rundunar hukumar dake hana fasa kwari na kayayyaki a Najeriya shiyoyin jihohin Neja da Kwara da Kogi mai suna. Mista Benjamin Binga ya bayyana cewa a ranar Juma’a hukumar ta su ta kwace kayayyakin da suka kusan kai Naira miliyan […]
The post JAMI’AN KWASTAN SUN KAMA KAYAN MILIYAN 40 A JIHOHI 3 DAKE AREWA appeared first on MUJALLARMU.