Abuja: Ana yiwa mataimakin shugaban kasa makarkashiya a fadar shugaban kasa. Ana zarigin wasu na kusa da shugaban kasa Muhammadu Buhari da yiwa mataimakinsa makirci. Yan Najeriya na kokawa a kan yadda wasu mambobin ‘yan uwan shugaba Buhari suka rinjayi shugaban wani tsohon dan majalisar wakilai a jamhuriyar ta biyu ya tabbatar da dawowar masu […]
The post KARANTA KAJI:WASU NA KUSA DA BUHARI SUN FARA SHIRYAWA MATAIMAKIN SA MAKARKASHIYA-Fadar Shugaban Kasa appeared first on MUJALLARMU.