Hukumar kwallon kafa ta duniya, (FIFA) ta fitar da jerin sunayen masu horas da ‘yan wasan kwallon kafa na duniya, domin zabar mutundaya daga cikinsu a matsayin wanda yafi taka rawar gani a bana, ta bangaren koyar da ‘yan wasan kwallon kafa na maza, (Best FIFA Men’s Coach). Zinedine Zidane célèbre la victoire du Real […]
The post Zinedine Zidane, Jose Mourinho Da Antonio Conte Zasu Fafata A FIFA appeared first on MUJALLARMU.