Hoto: Jerin Sunayen ‘Yan Wasan Kwaikwayo Da Aka Fi Biya Kudi A Duniya Dan wasan kwaikwayo Mark Wahlberg shi ya zo na 1 a cikin jerin ‘yan wasan kwaikwayo da aka fi biya kudi a harkar shirya fina-finan kwaikwayo a Duniya na jerin Forbes. Mark Wahlberg A tsakanin watan Yuni na shekara 2016 zuwa watan […]
The post LABARI CIKIN HOTUNA: JERIN SUNAYEN ‘YAN WASAN KWAIKWAYO 10 DA AKAFI BIYA KUDI MAFI TSOKA A DUNIYA appeared first on MUJALLARMU.