2019: Fadar shugaban kasa ta ce Shugaba Buhari yayi kwarin da zai zarce a 2019 Samun saukin shugaba Buhari ke da wuya, sai batun takararsa ya dawo cikin lissafin shugabannin siyasa da masu sharhi kan batun makomarsa a zaben 2019. Malam Garba Shehu hadimin shugaban kan harkokin yada labarai ya ce shugaban ya warke, kuma […]
The post [ZABEN 2019] Karanta kaji abunda fadar Shugaban Kasa sukace dangane da lafiyar Shugaba Buhari appeared first on MUJALLARMU.