DAGA AMINU ABDU BAKA NOMA SANI MAI NAGGE KANO Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Kano, DSP Magaji Majia, ya ce sun kama mutanen ne a mabanbantan unguwannin dake Kano. DSP Majia, ya kara da cewa cikin mutanen da ake ganin hotunan su, akwai wanda sau 3 yana yiwa ’yar da ya haifa ciki ana zubarwa, […]
The post Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano Ta Yi Baje Kolin Mutanen Da Suke Yi Wa Kananan Yara Fyade Da Luwadi appeared first on MUJALLARMU.