Takarar shugaban ƙasa a 2019: Shehu Sani ya jinjina ma Buhari bisa ɓoye matakin da zai ɗauka dangane da takara karo na 2. Sanatan al’ummar Kaduna ta tsakiya Sanata Shehu Sani ya jinjina ma shugaban kasa Muhammadu Buhari dangane da danne bayyana takarar sa na shugaban kasa a shekarar 2019. Shehu Sani ya bayyana haka […]
The post ZABEN 2019: KARANATA KAJI DALILIN DA SUKA HANA SHUGABA BUHARI BAYYANA RA;AYIN SA GAME DA TAKARAR SHUGAN KASA A KARO NA 2 appeared first on MUJALLARMU.