Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Browsing all 3050 articles
Browse latest View live

ZABEN 2019: KARANATA KAJI DALILIN DA SUKA HANA SHUGABA BUHARI BAYYANA RA;AYIN...

Takarar shugaban ƙasa a 2019: Shehu Sani ya jinjina ma Buhari bisa ɓoye matakin da zai ɗauka dangane da takara karo na 2. Sanatan al’ummar Kaduna ta tsakiya Sanata Shehu Sani ya jinjina ma shugaban...

View Article


SHUGABA BUHARI BAI BANI KUNYA BA-INJI OBASANJO

    Shugaba Buhari Bai Bani Kunya Ba-Inji Obasanjo Marubuci:Haruna Sp Dansadau Tsohon Shugaban Kasa Cif Olusegun Obasanjo  yace Hakika gaskiya shugaban kasa Muhammad Buhari bai kunya tasa ba,musammam a...

View Article


LABARI DA DUMI DUMI:AN CAFKE MUTANE 3 DAKE YIWA ‘YAN KUNGIYAR BOKO HARAM...

Mutane 3 Dake Gyaran Na’urar ‘Yan Boko Haram Sun Shiga Hannun Jami’an Tsaro. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Wani alkali ya tasa keyawa wasu mutane 3 da ake zargin cewa na daya daga cikin ‘Yan Boko...

View Article

NA SADAUKAR DA SOYAYYA TA GA TALAKAN NIJERIYA NE,NA MIKAWA BUHARI MULKI A...

Na Sadaukar Da Soyayyata Ga Talakan Nijeriya Ne,Na Mikawa Buhari Mulki Saboda  A Zauna Lafiya-Inji Jonathan. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Tsohon Shugaban Kasa Jonathan ya bayyana dalilin dayasa ya barwa...

View Article

LABARI CIKIN HOTUNA: KALLI JERIN SUNAYEN ‘YAN APC 4 DA SUKA HURAWA AISHA...

Kalli Jerin Sunayen Jigan Jigan ‘Yan APC 4 Da Suke Goyon Bayan Shugaba Buhari Daya Tsige Mama Taraba Jummai Alhassan. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Bayan cece kuce dake yawo a kafafen yada labarai akan...

View Article


MASHA ALLAH:MAJALISAR DINKIN DUNIYA ZATA KWACE LAMBAR YABON DATA TABA BAIWA...

Ana shirin kwace lambar yabon la’ananniyar shugabar kasar Burma dake muzgunawa musulmai. A wani labari mai dadin ji ga dukkanin musulman duniya baki daya da muka samu a halin yanzu na nuni ne da cewa...

View Article

KARANTA KAJI:BUDADDIYAR WASIKA DAGA MUBARAK BALA ZUWA GA ABUBAKAR SHEKAU...

         Shekau, daga Mubarak Bala: Martani na sakon Bidiyon Boko Haram. Sako Daga: Murabark Baka Dawajewa: Wannan rubutu dai ra’ayin marubuci ne, ba lallai ra’ayin Dandalin Mujallarmu.com bane ko...

View Article

DANDALIN KANNYWOOD:WANI SABON RIKICI NA SHIRIN BARKEWA TSAKANIN RAHAMA SADAU...

Dandalin Kannywood:Wani Sabon Rikici Na Shirin barkewa Tsakanin Ali Nuhu da Jaruma Rahma Sadau. Labarin da muke samu da dumi-dumin sa yanzu na nuni da cewa masana’antar Kannywood na shirin kamawa da...

View Article


RA’AYIN ‘YAN NIJERIYA IDAN ATIKU YA ZAMA SHUGABAN KASA CIN HANCI DA RASHAWA...

Shin ‘Yan Nijeriya Kuna Da Ra’ayin Zaben Atiku Abubakar Kuwa A zaben 2019?? Amatsayin Shugaban Kasa. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Wani Matashi maisuna Kayode Ogundamisi yayi tsokaci akan Atiku Abubakar...

View Article


WASANNI:MAN CITY TAYI KACA KACA DA LIVERPOOL CI 5-0

Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City ta lallasa Liverpool a wasan da suka gwabza a yau asabar. Dan wasan nan mai suna Sergio Aguero shine dan wasan Manchester City daya fara jefa kwallo a ragar...

View Article

KULA DA LAFIYA: HANYOYIN 4 NA YADDA ZA’A MAGANCE WARIN BAKI A SAU’KAKE-(Karanta)

     Kiwon Lafiya: Hanyoyi 4 na kauracewa warin baki Warin baki cuta da ka iya kama kowa, sai dai ance babu wata cuta da ba a iya magance ta,da yawa daga cikin mutane masu fama da warin baki, shiga...

View Article

NI BANDA BURI KO RA’AYIN TSAYAWA TAKARAR SHUGABAN KASA A ZABEN 2019-Inji Yemi...

Gargagi: Masu Yada Jita Jita Akan Cewa Zan Tsaya Takarar Shugaban Kasa Su Daina Whalar Da Kansu-Inji Osinbajo. Mutane da dama sun fara rade raden cewa mataimakin Shugaban kasa Yemi Osinbajo Zai tsaya...

View Article

ZOBEN 2019: ZAMU GOYI BAYAN KOWANNE DAN TAKARAR SHUGABAN KASA IDAN ZAIYI MUNA...

Koda Shugaba Muhammad Buhari Ya Sake Bayyana Kansa Amatsayin Dan Takarar Shugaban Kasa A Zaben 2019, Bazamu Goyi Bayan Saba-Inji Kungiyar Neja Delta Marubuci:Haruna Sp Dansadau Labarin dake zuwa muna...

View Article


LABARI CIKIN HOTUNA:KALLI JERIN SUNAYEN WASU SABBIN KWAMANDOJIN BOKO HARAM 3...

Gaba dai gaba dai rundunar sojan Nijeriya na cigaba da kara samun nasara akan azzaluman da suka addabin jama’ar maiduguri da kewaye. Marubuci:Haruna Sp Dansadau A ranar talata data gabata ne rundunar...

View Article

KARANTA KAJI: DALILIN DAYASA GWAMNA EL’RUFA’I YA ROKI ALLAH YASA MAN FETUR A...

  Dalilin da yasa nake rokon Allah yasa man fetur din Najeriya ya gushe – Elrufai. Ina Adu’a Allah yasa man fetur din Najeriya gushe – Dogaro da arzikin man fetur ya hana mu kirikiran sabin hanyoyin...

View Article


KULA DA LAFIYA:ILLAR SHAFA MAN BILICIN GA ‘YAN MATAN ZAMANI-(Karanta_)KK

Matan Mu Da ‘Yan Mata Kuji Tsoron Allah Kudaina Belicin. Kwarrarun likitoci masana kiwon lafiya sun gargadi yan mata da matan aure da su daina shafe shafen man bilicin, masamman wadanda Allah baiyi...

View Article

FADAR SHUGABAN KASA TA MUSANTA ZARGIN CEWA BUHARI YAKI SAURARON ZIYARAR...

Fadar shugaban kasa ta karyata zargin cewa Buhari ya ki sauraron gwamnan Ganduje Fadar shugaban kasa ta musanta zargi cewa shugaba Muhammadu Buhari ya ki sauraron gwamna Abdullahi Ganduje a Daura ....

View Article


AN KAFA KWAMITIN BINCIKEN SOJOJIN NIJERIYA BISA ZARGIN TAKE HAKKIN BIL’ADAMA...

An Fara Binciken Sojojin Nijeriya Kan Zargin Take Hakkin Bil Adama Tun a ranar 4 ga watan Agusta ne shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya kafa kwamiti gudanar da bincike kan zargin cin zarafi da keta...

View Article

DANDALIN KANNYWOOD: KU KALLI WASU SABBIN ZAFAFAN HOTUNAN RAHAMA SADAU GUDA 10

Idan za ku iya tunawa a shekarar da ya gabata aka kori Rahama Sadau daga masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood sakamakon fitowa da ta yi a bidiyon wata waka mai suna I Love You ta matashin...

View Article

KO KU KAWO SHEDAR CEWA NA SACI KUDIN TALAKAWA KO KUMA KADA KU SAKE KIRANA...

Tsohon maitaimakin shugaban Kasa Atiku Abubakar ya fito jiya ya bayyanawa makiyansa na siyasa masu kiransa barawon Gwamnati cewa su fito su kawo sheda ko kuma kada su kara kiranshi da wannan sunan har...

View Article
Browsing all 3050 articles
Browse latest View live


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>