Gaba dai gaba dai rundunar sojan Nijeriya na cigaba da kara samun nasara akan azzaluman da suka addabin jama’ar maiduguri da kewaye. Marubuci:Haruna Sp Dansadau A ranar talata data gabata ne rundunar sojan Nijeriya dake karkashen kulawar Sani Kuka Sheka ta fitar sanarwa akan kashe wasu mayan kwamandojin mayakan boko haram 3 da sukayi nasarar […]
The post LABARI CIKIN HOTUNA:KALLI JERIN SUNAYEN WASU SABBIN KWAMANDOJIN BOKO HARAM 3 DA AKA SAKE KASHEWA-SOJAN NIJERIYA appeared first on MUJALLARMU.