BAYANAI AKAN SABUWAR KUNGIYAR DA AKA BUDE TA @ATIKU DOMIN WAYARWA MUTANE KAI...
Wata mahadace data taro dinbin Alummar najeriya sassa daban daban Dake fadin kasar domin wayarwa da Alummar kai dan gane da waye Wazirin adamawa wato Alhaji Atiku Abubakar da irin gudunmawar da...
View ArticleATIKU ABUBAKAR YA BAYYANA ABINDA DA ‘YAN MATAN CHIBOK KE KARANTA A AMERICAN...
Atiku ya bayyana abunda yan matan Chibok da aka ceto suke yi Atiku Abubakar, tsohon maaimakin shugaban kasa, ya bayyana inda yan matan makarantar Chibok da aka ceto daga hannun Boko Haram suke a...
View ArticleKARANTA KAJI: DALILIN DAYASA MANYAN ‘YAN SIYASA DA TALAKAWA KE SON BUHARI YA...
Dalilin da yasa manyan ‘yan siyasa ke son Buhari ya tsaya takara a shekarar 2019 – Sanata Shehu Sani Manyan yan siyasa suna ma Buhari kallon abinci al’umma suna son Buhari ya tsaya takara saboda suna...
View ArticleLABARI DA DUMI DUMI:HUKUMAR KWASTAN TA KAMA BINDIGO 1,100 JIYA A LEGAS-(Hotuna)
Hotunan Bindigu 1,100 Da Hukumar Kwastam Ta Kama A Lagos. A jiya Litinin n jami’an hukumar kwastam da ke aiki a tashar jirgin ruwa na Tin Can a jahar Lagos suka kama wata kwantena makare da manya...
View ArticleKARANTA KAJI:ILLAR DA DAFA ALALA CIKIN LEDA KE HAIFAR WA GA LAFIYAR DAN ADAM
Bincike: Dafa alala a cikin leda yana kawo ciwon daji Dafa abinci a cikin leda yana janyo ciwon daji Ledar in ta ji zafin wuta tana fitar da guba mai cutarwa . Anfani da ganyen bishiya na gargajiya...
View ArticleKALLI JERIN SUNAYEN ‘YAN NIJERIYA 24 DA HUKUMAR EFCC KE BINCIKA
Wasu gagga gaggan yan Najeriya da hukumar EFCC ke bincika Hukumar EFCC ta kara kaimi wajen yaki da cin hanci da rashawa inda a yanzu haka akwai mutane 100 shahararrun yan siyasan Najeriya da take...
View Article[RA’AYI] Me Ya Sa Shugaban Kasa Ya Tsani Kanawa?
Daga Dokin Karfe Ra’ayin Jaafar Jaafar 1. Lokacin da aka kaddamar da kamfanin man gyada mafi girma a Afirka wanda Alhaji Isa Gerawa ya assasa a jihar Kano, shugaban kasa bai halarci Kano ba domin...
View ArticleDANDALIN KANNYWOOD: DALILIN DAYASA NAKI AMINCEWA NA FITO ‘YAR MADIGO A FIM...
Korarriyar shahararriyar jarumar fina-finan nan na Kannywood a da yanzu kuma hadda fina-finan kudu Rahma Sadau ta bayyana cewa an so ta fito a wani fim din ta na fina-finan kudu a matsayin yar madigo...
View ArticleZAMU DAUKI MAKAMAI IDAN RUNDUNAR SOJA BATA JANYE OPERATION PYTHON DANCE A...
Kungiyar Biyafara ta kasa ta gargadi sojin Najeriya da su janye Operation Python Dance II a yankin kudu-maso-gabas Kungiyar dake fafutukar neman yancin Biyafara ta gargadi rundunar sojin Najeriya da su...
View ArticleTSOHON SHUGABAN KASA JONATHAN YA SOKI GWAMNATI BUHARI AKAN RASHIN SAKIN...
Tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya ce gwamnatin Najeriya ba ta aiki da umarnin kotu, inda ya buga misali da yadda ta ki sakin wadansu mutanen da take rike da su. Tsohon shugaban ya dai...
View ArticleKARANTA KAJI:YADDA FARASHIN DALA KE CIGABA DA FADUWA KASA WARWAS A KASUWAR CANJI
Farashin dala a kasuwar canji ya sauka zuwa Naira 367 Samun dala a kasuwa ya fara wuya Babban bankin CBN ya saki dala a kasuwa Farashin dala a kasuwar canji ya sauka zuwa Naira 367 a wasu wuraren kuma...
View ArticleLABARI DA DUMI DUMI:AISHA ALHASSAN TA HALACCI TARON ZAMAN MAJALISA TARE DA...
Aisha Alhassan ta gana da shugaba Buhari Aso Rock yau, anyi zaman majalisa da ita. Ministar dake kula da harkokin mata, Aisha Alhassan ta halarci zaman majalisa a yau. Jaridar Daily Trust ta rahoto...
View ArticleDUBA YAN WASA BAKWAI DA WENGER ZAI AJE A WASARSU TA EUROPA A GOBE
Bayan Shekaru 20 ana fafatawa da kungiyar kwallon kafar ta Arsenal a Champions League a karo na farko kenan kungiyar zata buga gasar Europa League wanda zata fara karban bakwancin Kungiyar Cologne a...
View ArticleKIWON LAFIYA:LIKITOCI SUN SHAWARCI GWAMNATIN TARAYYA TA DAKILE SAI DA TABA...
Likitoci na so a hana yin tallan taba a Najeriya Likitoci sun ce shan taba, giya, da kusalanci ke kashe lafiyar matasa a Najeriya Sun ce gwamnati ta fara daukar nauyin masana suna yin bincike a kan...
View Article[RA’AYI] Ko da gaske Wake da shinkafa sun cika gwamnatin Buhari?
Jama’a da dama suna ganin ya kama ace Shugaba Buhari yayi Gwamnatinsa gyaran bawul musamman bayan dawowarsa daga Jinyar da ta dauke shi tsawon kwana 100 a Birnin Landan. Musamman domin wasu da ake...
View ArticleYAR SHUGABAN KASA HANAN BUHARI TAYI BIKI BAJE KOLIN HOTUNAN DATA ZANA-(Hotuna)
Hanan Buhari, yar autan shugaban kasa ta bajakolin hotunan data zana Mahaifiyarta, Aisha Buhari ta samu halartan taron bikin bajakolin Diyar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Hanan tayi bajakolin basirar...
View ArticleKAJI ABINDA LAUYAN NMANDI KANU YACE GAME DA SOJOJIN NIJERIYA:?-(Karanta Kaji)
Sojojin Nijeriya Sun Zo Kashe Nnamdi Kanu Ne – Lauyan Nnamdi Kanu Barrista Ifeanyi Ejifor, Lauyan dake kare shugaban kungiyar masu fafutikar kafa kasar Biafra Nnamdi Kanu ya zargi rundunar sojin...
View ArticleKU KALLI ZAFAFAN SABBIN HOTUNAN ‘YAR HAMSHAKIN MAI KUDI NDIMI,ADAMA INDIMI
Ku Kalli Sabbin Hotunan ‘Yar Hamshakin Mai Kudi Ndimi, Adama Indimi Marubuci:Haruna Sp Dansadau Daya daga cikin kyawawa ‘ya’yan hamshakin mai kudi Ndimi mata, mai suna Adama Ndimi. Adama ta yi kyau...
View ArticleDUNIYAR MAWAKA: ADO GWANJA YA FASO GARI,KU KULLI SABBIN HOTUNAN SA
Duniyar Mawaka: Ado Gwanja Ya Faso Gari,Kalli Sabbin Hotunan Sa. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Shahararren mawaki kuma jarumi ado gwanja yazama daya daga cikin jernin manyan mawaka na zamani wanda duniya...
View ArticleYAKAMATA SHUGABA BUHARI YAYI BINCIKE YA GANO WADANDA KEDA LAIFIN KAIWA...
Biyafara: Abunda ya zama dole Buhari yayi ga kungiyar IPOB kan harin da suka kai ma Hausawa a Rivers – Ganduje Gwamnan jihar Kano ya bukaci gwamnatin tarayya da ta yi binciken hari da yan kungiyar...
View Article