Likitoci na so a hana yin tallan taba a Najeriya Likitoci sun ce shan taba, giya, da kusalanci ke kashe lafiyar matasa a Najeriya Sun ce gwamnati ta fara daukar nauyin masana suna yin bincike a kan cututtuka Sun ce gwamnati ta cika alkawarin ta na bawa harkar lafiya kaso 15 daga kudin Najeriya Saboda […]
The post KIWON LAFIYA:LIKITOCI SUN SHAWARCI GWAMNATIN TARAYYA TA DAKILE SAI DA TABA SIGARI A NIJERIYA appeared first on MUJALLARMU.