Bayan Shekaru 20 ana fafatawa da kungiyar kwallon kafar ta Arsenal a Champions League a karo na farko kenan kungiyar zata buga gasar Europa League wanda zata fara karban bakwancin Kungiyar Cologne a gobe Alhamis. Kocin ya bayyana yan wasa bakwai da zai aje domin su huta wanda suka hada da Petr Cech da Laurent […]
The post DUBA YAN WASA BAKWAI DA WENGER ZAI AJE A WASARSU TA EUROPA A GOBE appeared first on MUJALLARMU.