Ku Kalli Sabbin Hotunan ‘Yar Hamshakin Mai Kudi Ndimi, Adama Indimi Marubuci:Haruna Sp Dansadau Daya daga cikin kyawawa ‘ya’yan hamshakin mai kudi Ndimi mata, mai suna Adama Ndimi. Adama ta yi kyau sosai a sabbin hotunan na ta wanda ta saka a shafin ta na Instagram. Ga hotunan na ta a kasa:
The post KU KALLI ZAFAFAN SABBIN HOTUNAN ‘YAR HAMSHAKIN MAI KUDI NDIMI,ADAMA INDIMI appeared first on MUJALLARMU.