KARANTA KAJI: KALLI JERIN SUNAYEN MINISTOCI 4 DA AKE SON SHUGABA BUHARI YA...
Kungiyar CACOL tayi kira ga gwamnatin Buhari da ta tsige wasu ministoci Kungiyar ta zargi ministocin da rashin kokari kamar yadda ya kamata Sun kuma bukaci shugabna kasa da ya bar kujerar a matsayin...
View ArticleSANARWA:NECO TA SAKI SAKAMAKON JARABAWAR WANNAN SHEKARAR
Hukumar NECO Ta Saki Sakamakon Jarrabawar Wannan Shekarar Hukumar da ke shirya jarrabawar fita daga makarantun sakandire ta kasa NECO ta saki sakamakon jarrabawar da aka yi a wannan shekara. Shugaban...
View ArticleLABARI DA DUMI DUMI: GWAMNA IKPEAZU DA SARAKUNAN GARGAJIYA SUNYI ZAMAN SIRRI...
Gwamna Ikpeazu ya gana da sarakunan gargajiya, sojin kasa akan Nnamdi Kanu Rahotanni daga shafin DAILY POST sun bayyana cewa, gwamnan jihar Abia Okezie Ikpeazu, yayi ganawar sirrance tare da sarakunan...
View ArticleKU KALLI BIDIYON YARON DAYA CE ZAI IYA KASHE KANSA SABODA SOYAYYAR DA YAKE WA...
The post KU KALLI BIDIYON YARON DAYA CE ZAI IYA KASHE KANSA SABODA SOYAYYAR DA YAKE WA ADAM ZANGO appeared first on MUJALLARMU.
View ArticleKARANTA KAJI: MASARAUTAR KANO TA BAIWA MAWAKIN KUDU KOREDE BELLO SARAUTAR...
NA DADE DA GANE CEWA MAWAKAN AREWA GYANDIR NE!! MU HANKALTA KO MU WULAKANTA….. Zanyi tsokaci akan Hutunan da suke sama. Duk da dai ba halina bane shiga sabgar mutane. Ina magana ne akan nadin...
View ArticleLABARI DA DUMI DUMI: RIKICI YA BARKE TSAKANIN HAUSAWA DA ‘YAN KASUWAN IBO A JOS
labari da dumi dumi:Mutane da yawa sun ji rauni a rikicin da ya barke tsakanin Hausawa da yan kasuwan Ibo a Jos An kona shaguna da gidajen IboRikicin ya janyo an raunana matasan kailan Ibo da...
View ArticleKARANTA KAJI: ABUBUWA 7 DA RONALDO YAFI SAURAN ‘YAN KWALLON DUNIYA
Hanyoyi 7 da Ronaldo ya bambanta da sauran yan wasan kwallo Tun dai ba yau ba a koyaushe muhawara ta kan yi zafi musamman a tsakanin masu sha’awar kwallon kafa akan shin wai takamai-mai wanene dan...
View ArticleRUWA SUN FARA KAREWA DAN KADA MAGOYA BAYAN SHERIFF SUN FARA CANZA SHEKA DAGA...
Magoya bayan Sheriff sun fara canza sheka daga jam’iyar PDP Magoya bayan Sheriff sun fara canza sheka daga jam’iyar PDP. ‘Yan PDP Magoya bayan Sheriff sun fara sulalewa zuwa APC bamu ji dadin rashin...
View ArticleBADAKALAR KUDI:HUKUMAR JAMB ZATA FUSKANCI BINCIKEN EFFCC
Cin hanci da rashawa: Hukumomin JAMB da NIMASA zasu fuskanci bincike. Karkatar da kudaden da aka yi a hukumomin mai girman gaske ne in ji ministan kudi. Ta ce dole tsaffin shuwagabannin hukumomin su...
View ArticleRIKICIN ABIA: KALLI HOTUNAN OFISHIN ‘YAN SANDA DA ‘YAN KABILAR IBO SUKA KONA...
Kalli hotunan ofishin Ýansanda da ýan ƙungiyar IPOB suka ƙona a garin Aba. Rikicin yan IPOB ya dauki sabon salo a jihar Abia yayan kungiyar IPOB sun kai hari zuwa ofishin Yansanda Wasu hotuna sun watsu...
View ArticleKARANTA KAJI: ILLOLIN SHAN RUWA MAI SANYI 8 DAKE ILLA GA LAFIYAR DAN ADAM
Illoli 8 da shan ruwan sanyi ke ja wa dan adam Tabbas ruwan sanyi wani abu ne mai matukar sanyaya zuciya musamman ma a irin wannan lokacin da ake zabga tsabagen zafi. Wannan ne ma yasa yawancin...
View ArticleZABEN 2019: SULE LAMIDO NA KARA SAMUN MAGOYA BAYA
Zaben 2019: Sule Lamido na cigaba da samun magoya baya A ranar Talata ne tsohon gwamnan jihar Jigawa Alhaji Sule Lamido ya karbi bakuncin al’ummar Jihar Plateau karkashin jagorancin tsohon kakakin...
View ArticleVAIDS: GABATARDA SABON TSARI BIYAN HARAJI DOMIN GYARAN HARAJI A NAJERIYA
Shirin Voluntary Asset and Income Declaration Scheme (VAIDS) wani sabon dama ce tazo wa masu biyan haraji ba tare da sun kai ga fuskantar doka ba ko kuma biyan tara ba. Babban mahimmin wanna Sabon...
View ArticleYA ZAMA WAJIBI A KARE DUKIYA DA RAYUKKAN AL’UMMAR AREWA DA KE KUDU!
Abdulmalik Saidu Maibiredi Akwai Bukatar shuwagabanninmu, jami’an tsaronmu. su dauki mataki akan irin wannan Kisan da akeyiwa yan uwanmu Hausawa a kudancin Najeriya. Domin mu masu son bin doka ne,...
View ArticleINNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJ’UN: ALLAH YAYIWA DAN AUTAN MAWAKAN HIP HOP NA...
Mutuwa Rigar Kowa Babu Yaro Babu Babba. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Wannan yaro da kuke gani,sunansa Lil Ameer,yaro ne dan shekara 13 da Allah ya bashi fasaha da basira wajen fagen wakokin Hip...
View ArticleGULMA: MUTANE NATA RADE-RADEN CEWA ZAHRA BUHARI NA DA CIKI-(Hotuna_)
Dandalin Ma’aurata: Mutane na ta rade-radin cewa Zahra Buhari na da ciki (hotuna) Bayan billowar wani sabon hoton yar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Zahra Indimi, mutane da dama sun yanke cewar tana...
View ArticleBAZAMU BAR YANKIN BIYAFARA BA,HAR SAI KARSHEN SHEKARAR NAN-Inji Sojojin Najeriya
Bayafra: Rundunar sojin Najeriya tace baza ta janye hafsoshin rundunar daga jihar Abia ba. Rundunar sojin Najeriya tace babu ja da baya wajen cigaba da aikin ‘Operation Python Dance’. Rundunar sojin...
View ArticleKARANTA KAJI: GWAMNA MASARI YA DAUKI ALWASHIN BAWA YAN KABILAR IBO KARIYA...
Gwamna Masari ya dau alwashin kare mazauna jihar Katsina daga kungiyoyin ‘yan tada kayar baya Gwamna Masari ya dau alwashin kare mazauna jihar Katsina acikin satin nan rikici ya barke tsakanin ‘yan...
View ArticleZABEN GWARZON JARUMI KO JARUMA NA 2017,ZAKA IYA TURAWA DA SAKO NA ZABEN...
CITY PEOPLE MOVIE AWARDS 2017: Zabi Jarumanka Na Kannywood Don Taimaka Musu Lashe Kanbi A Rukunai Daban-Daban A ranar Lahadi, 8 ga watan Octoba, 2017 ne za a gabatar da gagarumin bikin karrama jaruman...
View ArticleDANDALIN KANNYWOOD: RAHMA SADAU TA NEMI SULHU DA NAFISA ABDULLAHI
Dandalin Kannywood: Da alama rikicin Rahma Sadau da Nafisa Abdullahi ya zo karshe. Da alama dai rikicin da ake ta yayatawa dake tsakanin manya kuma shahararrun jaruman nan mata na masana’antar...
View Article