Hukumar NECO Ta Saki Sakamakon Jarrabawar Wannan Shekarar Hukumar da ke shirya jarrabawar fita daga makarantun sakandire ta kasa NECO ta saki sakamakon jarrabawar da aka yi a wannan shekara. Shugaban hukumar, farfesa Charles Uwakwe shi ya sanar da sakin sakamakon a hedikwatar hukumar da ke Minna babban birnin jahar Niger, a yau Alhamis. Ya […]
The post SANARWA:NECO TA SAKI SAKAMAKON JARABAWAR WANNAN SHEKARAR appeared first on MUJALLARMU.