Gwamna Ikpeazu ya gana da sarakunan gargajiya, sojin kasa akan Nnamdi Kanu Rahotanni daga shafin DAILY POST sun bayyana cewa, gwamnan jihar Abia Okezie Ikpeazu, yayi ganawar sirrance tare da sarakunan gargajiya na jihar da kuma babban jami’i mai gudanar da harkokin sojin kasa a yankin Enugu, Manjo Janar A.B Abubakar. A wani rahoto da […]
The post LABARI DA DUMI DUMI: GWAMNA IKPEAZU DA SARAKUNAN GARGAJIYA SUNYI ZAMAN SIRRI AKAN NMANDI KANU appeared first on MUJALLARMU.