Bayafra: Rundunar sojin Najeriya tace baza ta janye hafsoshin rundunar daga jihar Abia ba. Rundunar sojin Najeriya tace babu ja da baya wajen cigaba da aikin ‘Operation Python Dance’. Rundunar sojin tace mutane suyi watsi da jita-jitan da ke yawo a kafafen yada labarai ne cewa zata janye dakarun ta daga jihar Abia. Daga karshe […]
The post BAZAMU BAR YANKIN BIYAFARA BA,HAR SAI KARSHEN SHEKARAR NAN-Inji Sojojin Najeriya appeared first on MUJALLARMU.