Dandalin Kannywood: Da alama rikicin Rahma Sadau da Nafisa Abdullahi ya zo karshe. Da alama dai rikicin da ake ta yayatawa dake tsakanin manya kuma shahararrun jaruman nan mata na masana’antar Kannywood watau Rahma Sadau da Nafisa Abdullahi ya zo karshe komai ya wuce. Mun dai fahimci hakan ne ta dalilin wani rubutu da […]
The post DANDALIN KANNYWOOD: RAHMA SADAU TA NEMI SULHU DA NAFISA ABDULLAHI appeared first on MUJALLARMU.