Cin hanci da rashawa: Hukumomin JAMB da NIMASA zasu fuskanci bincike. Karkatar da kudaden da aka yi a hukumomin mai girman gaske ne in ji ministan kudi. Ta ce dole tsaffin shuwagabannin hukumomin su bayyana don yin bayani – Ministan ta ce za kuma a gudanar da bincike kan wasu hukumomin daban Gwamnatin tarayya ta […]
The post BADAKALAR KUDI:HUKUMAR JAMB ZATA FUSKANCI BINCIKEN EFFCC appeared first on MUJALLARMU.