Magoya bayan Sheriff sun fara canza sheka daga jam’iyar PDP Magoya bayan Sheriff sun fara canza sheka daga jam’iyar PDP. ‘Yan PDP Magoya bayan Sheriff sun fara sulalewa zuwa APC bamu ji dadin rashin yin sulhu da magoya bayan bangaren PDP na Sanata Makarfi suka yi ba in ji mabiyan Sheriff. Jam’iyyar APC zata tarbi […]
The post RUWA SUN FARA KAREWA DAN KADA MAGOYA BAYAN SHERIFF SUN FARA CANZA SHEKA DAGA PDP ZUWA WATA JAM’IYYA appeared first on MUJALLARMU.